Arc. Dr. Amina Ahmed Ibrahim Babbar Director ta hukumar dake kawata burnin Kano tare da yiwa kano kwalliya wata Kano State Urban Beautification And landscaping Agency (KASUBA)

Arc. Dr. Amina Ahmed Ibrahim Babbar Director ta hukumar dake kawata burnin Kano tare da yiwa kano kwalliya wata Kano State Urban Beautification And landscaping Agency (KASUBA)

Arc. Dr. Amina Ahmed Ibrahim Babbar Director ta hukumar dake kawata burnin Kano tare da yiwa kano kwalliya wata Kano State Urban Beautification And landscaping Agency (KASUBA).

Takai ziyarar dubiyar rashin lafiya ta Mahaifin SSA na hukumar Kano State Urban Beautification and Landscaping Agency wato Usman Ishaq a Asibitin Malam Aminu Kano da Kuma dubiyar rashin lafiyar Director Special Services na hukumar wato Surv. Yakubu Hassan Yola

Inda tayi addu’ar Allah ya basu lafiya Allah yasa kaffara ce Allah ya basu lada Mai Girma.

A yayin ziyarar Director tana tare da sauran Directors na hukumar da sauran ma’akatan hukumar

Previous Courtesy visit by the Director General and other management of Kano State Urban Beautification & Landscaping Agency (KASUBA), on Tuesday, January 14, 2025.

No. 2 Durbin  Katsina Road Nassarawa Bompoi Kano

Mon – Fri: 8:00 am – 6:00 pm

Kasuba News & Updates

The latest Kasuba news, articles, and resources, sent straight to your inbox every month.