A YAUNE BABBAR DIRECTOR HUKUMAR KAWATA BURNIN KANO TARE DA YIWA KANO KWALLIYYA ARC. AMINA AHMED IBRAHIM TA KARBI BAKUNCIN GA MAYYAR JAGORORIN MASU SANA’A A PARKS AND GARDENS NA JAHAR KANO

A YAUNE BABBAR DIRECTOR HUKUMAR KAWATA BURNIN KANO TARE DA YIWA KANO KWALLIYYA ARC. AMINA AHMED IBRAHIM TA KARBI BAKUNCIN GA MAYYAR JAGORORIN MASU SANA’A A PARKS AND GARDENS NA JAHAR KANO

Babbar Director taja hankalin masu sana’ar kan cewa Bata son ganin duk Wani abin datti ko kazanta a gurin kasuwancin nasu.

A cikin jawabin nata ta yabawa jagororin masu sana’ar a parks and gardens wajeñ ganin yadda suka zo Domin a basu shawarar yadda zasu kawata parks and gardens din.

A jawabin chairman din masu sana’ar a parks and gardens din ya bayyana cewa sun Samu wakilcin daga dukkanin parks din da suke jahar Kano sannan ya yabawa Babbar Director din wajeñ yadda take basu muhin manci a dukkan abinda suka zo dashi.

A Karshe Babar Director tayi addu’ar Allah ya taimaki Gomnatin Jahar Kano Allah y taimaki Kano State Urban Beautification Allah ya taimaki masu kasuwanci a wannnan guraran.

Previous Earlier today, the Director General KANO STATE URBAN BEAUTIFICATION AND LANDSCAPING AGENCY (KASUBA),

No. 2 Durbin  Katsina Road Nassarawa Bompoi Kano

Mon – Fri: 8:00 am – 6:00 pm

Kasuba News & Updates

The latest Kasuba news, articles, and resources, sent straight to your inbox every month.