Babbar Director taja hankalin masu sana’ar kan cewa Bata son ganin duk Wani abin datti ko kazanta a gurin kasuwancin nasu.
A cikin jawabin nata ta yabawa jagororin masu sana’ar a parks and gardens wajeñ ganin yadda suka zo Domin a basu shawarar yadda zasu kawata parks and gardens din.
A jawabin chairman din masu sana’ar a parks and gardens din ya bayyana cewa sun Samu wakilcin daga dukkanin parks din da suke jahar Kano sannan ya yabawa Babbar Director din wajeñ yadda take basu muhin manci a dukkan abinda suka zo dashi.
A Karshe Babar Director tayi addu’ar Allah ya taimaki Gomnatin Jahar Kano Allah y taimaki Kano State Urban Beautification Allah ya taimaki masu kasuwanci a wannnan guraran.
